Matakan Gudanar Da Binciken Kimiyya - Scientific Method

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Matakan Gudanar Da Binciken Kimiyya (Scientific Method)


Gabatarwa

Hanƙoron masana kimiyya kullum shi ne samar da amsa ga wasu tambayoyi da kuma samar da mafita ga wasu matsaloli tare da ƙirƙiro abubuwan  da ke kawo ci gaban rayuwa.

Wannan rubutu zai duba irin matakan da masana kimiyya ke bi wajen gudanar da binciken kimiyya, abin da a kimiyyance kuma a Turance aka kira Scientific Method.

Scientific Method shi ne tsararrun hanyoyi da kuma matakan da masana kimiyya ke bi wajen gudanar da binciken kimiyya.

Kallin Wannan Bidiyon Domin Ƙarin Bayani

Masana sun saɓa wajen jero waɗannan matakai bi-da-bi. A nan za mu taƙaitu da wanda ya zo a littafin Godwin O Ojokuku mai suna Understanding Chemistry for Schools and Colleges:

  1. Identifying Problem;
  2. Collecting fact (or data) on the problem;
  3. Formulating hypothesis;
  4. Testing the hypothesis;
  5. Rejecting, modifying or formulating new hypothesis;
  6. Continuing testing until a theory is formed.

Scientific Law: a scientific law is the description of an observed phenomenon (experimental facts/findings).

Scientific Theory: is the explanation of the observed phenomenon (experimental facts/findings). It must be testable which can leads to its rejection or acceptance and forming new ones.

Manazarta:


ACS Chemistry for Life (2020). Chemistry Careers. An ciro a shekarar 2020 daga shafin: https://www.acs.org/content/acs/en/careers/college-to-career/chemistry-careers.html

AGCAS (2020). Chemistry. An ciro a shekarar 2020 daga shafin: https://www.prospects.ac.uk/careers-advice/what-can-i-do-with-my-degree/chemistry

AGCAS (2020). Nuclear engineer. An ciro a shekarar 2020 daga shafin: https://www.prospects.ac.uk/job-profiles/nuclear-engineer

Better Health (2017). Workplace safety - hazardous substances. An ciro a shekarar 2020 daga shafin: https://www.betterhealth.vic.gov.au/health/healthyliving/workplace-safety-hazardous-substances

Cleveland Clinic (2018). Household Chemical Products and Their Health Risk An ciro a shekarar 2020 daga shafin: https://my.cleɓelandclinic.org/health/articles/11397-household-chemical-products-and-their-health-risk

Mendeley (2018). Top Ten Chemistry Jobs. An ciro a shekarar 2020 daga shafin: https://www.mendeley.com/careers/article/top-10-chemistry-jobs/

Moore J.T (2020). Ten Great Careers in Chemistry. An ciro a shekarar 2020 daga shafin: https://www.dummies.com/education/science/chemistry/ten-great-careers-in-chemistry

Tucker L. (2019). What Can You Do With a Chemistry Degree? An ciro a shekarar 2020 daga shafin: https://www.topuniversities.com/student-info/careers-advice/what-can-you-do-chemistry-degree

United States Department of Labor (2020). Chemical Hazards and Toɗic Substances. An ciro a shekarar 2020 daga shafin: https://www.osha.gov/SLTC/hazardoustoxicsubstances/


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub